Shahararren mawaki dan kasar Amurka mai hannaye hudu ya bayyana.

Shahraren mawakin gambara na kasar amurka mai suna Daylyt ya wallafa a shafinsa na sada zumunta inda ya nuna hotunansa tare da bayyana cewa maganar boye-boye ta kare yanzu kam zai bayyanawa duniya irin halittar da Allah yamasa.
"Allah bai hallici dukkan dan adam dai-dai da juna ba! Yanzu na fahimci dukkan mutane ba daya suke ba. Yanzu na fahimci abinda aka jarabceni da shi alkhari ne ga rayuwa ta!
Yanzu kam bana tsoro ko jin kunyar bayyana yadda Allah ya halicceni!
Allah yace ma dan adam kazo duniya yadda nayika batare da ka biyani sisin kobo ba!
Dalilin haka yasa nima ganinan nazo cikin aminci.

Wannan dai bai kasance sabon abu ba domin aduniya Allah ya kanyi halittu iri daban-daban, har da mutanema sukan bambanta a halittar su.

Comments

Popular posts from this blog

YANKAN KAI- matashi ya yanke kan dansa domin neman kudi.

Banyi nadamar kashe iyayena ba domin na kashesune sabida kaunar manzon Allah a cewar mawakin tijjaniyyah

Zamu afkawa kasar Nijer da zarar an bamu izinin hakan a cewar General Musa.