Kuyi abu uku kacal don yin maganin sauro da maleria ba tare da kun kashe kudade ba.

Sauro mai ramar keta, mugu bakason haske sai duhu. Duk inji bahaushe.
Akwai kimanin sauri iri-iri ha guda dubu uku da dari biyar 3500, daga cikinsu akwai iri-iri na macen sauro guda dari hudu da talatin 430. Amma ire-iren macen sauro guda  dari 100 ne ke yada cututtuka.

Sauro mugun dabbane mai cutar da dan adam. Haka ta sanya ya kasance abingaba na daya ga al'umar duniya musamman ma Afirka.

Sauro ya kasance yana zama sanadiyar mutuwan miliyoyin mutane a duniya a cikin kowasu yan shekaru kadan.

A wani rahoto na baya-bayan nan da hukumar lafiya ta duniya ta fitar. Ta bayar da kididdiga game da yawan barna na kisa da cutar maleria keyi sakamakon kamuwa da cutar da mutane a duniya ke yi ta hanyoyi kimanin guda uku. Wanda mafi hadarin su ko yawan kashe al'uma shine cizon sauro.
A shekarar dubu biyu da ashirin da daya 2021. Rahoton hukumar lafiya ya bayyana cewa: 
Kusan rabin al'umar duniya suna fiskantar barazanar kamuwa da cutar maleria.

A wannan shekarar(2021) aka sami kididdigar mutane masu dauke da cutar ta maleria mutu miliyan dari biyu da arba'in da bakwai 247.

Kididdiga mutanen da suka mutu a shekarar sunkai kimanin dubu dari shida da sha tara 619.

Afirka ta kasance kasar da ta kwashi kaso mafi yawa na al'umar da suke dauke da maleria kokuma ta kashe su. A shekarar ta dubu biyu da ashirin da daya 2021 Kaso tis'in da biyar 95% na masu dauke da cutar suna Afirka ne. Sai kuma kaso tis'in da shida 96% na wanda suka mutu a duya baki daya duk suna Afirka.

Ita dai cutar maleria ana kamuwa da itane ta hanyar cizon sauro daga macen sauro mai dauke da kwayar cutar, sannan ana daukar cutar ta hanyar karin jini sai kuma ta hanyar amfani da allurar da akayima wani mai dauke da cutar amfani da ita.

Cutar wadda ake iya maganceta cikin sauki idan aka tareta da wuri. Amma idan aka bari ta rika takan kashe mutum a cikin awa ashirin da hudu 24hr bayan tashinta.

Yara masu shekaru kasa da biyar da kuma mata masu juna biyu cutar tafi yi wa illa. Masu fama da cutar kanjamau sunfi kowa shiga hadari skamakon harbuwa da cutar ta maleria.

Ga yadda zaku yaki maleria cikin sauki:

1. Ku yanka jan albasa kwalo guda,  sa'annan ku jiĆ™a ta a cikin kwano madaidaici. Ku bar albasar cikin ruwan a kalla na awa guda 1hr.

2. Sannan ku zuba ruwan albasan a cikin kwalba ko robar feshi wadda aka tsabtace/wanke cikinta.

3. Sai ku fesa ruwan albasan a dakin kwana ko wuraren dakuke zama.

Sakamakon aywatar da hakan baya daukan lolaci.

Ku gwada kuma ku yada shi ga al'uma domin yaki da cutar mmaleria

Comments

Popular posts from this blog

YANKAN KAI- matashi ya yanke kan dansa domin neman kudi.

Banyi nadamar kashe iyayena ba domin na kashesune sabida kaunar manzon Allah a cewar mawakin tijjaniyyah

Zamu afkawa kasar Nijer da zarar an bamu izinin hakan a cewar General Musa.